How to Summer To Try At Home #Gbegiri soup(miyar wake)#

How to Summer To Try At Home #Gbegiri soup(miyar wake)# Delicious, fresh and tasty.
#Gbegiri soup(miyar wake)#.
You can have #Gbegiri soup(miyar wake)# using 1 ingredients and 8 steps. Here is how you achieve that.
Ingredients of #Gbegiri soup(miyar wake)#
- It’s of White Big beans 2 cups,smoked/dry fishi,meat,ctyfish, stock cube,salt to taste,palm oil,blended pepper(including onion &atta).
#Gbegiri soup(miyar wake)# step by step
-
Dafarko zaa jika wake kamar tsahon minti biyar.
-
Sai a surfe a wanke gami da cire hancin tas,sai a dora a wuta tare da ruwa a yayyanka albasa akai mai yawa a barshi ya tafasa.
-
Sai a tafasa nama da dan maggi hadi da albasa,idan ma da kifi ne shima sai a tafasa,ajiyesu agefe suma..
-
Sannan a jajjaga kayan miya,sai a koma wajen waken a duba idan ya dafu yayi luguf har ya fara fashewa sai a sauke.
-
Zaa soya manja da kayan miya sama-sama,idan ya dan soyu sai a tsaida sanwa ruwa dan daidai,a zuma maggi n seasonings,hadi da kifi da naman da aka tafasa,sai a rufe su dan nuna na wasu mintoci..
-
Idan suka nuna,sai ki dauko waken nan da kika tafasa,ki sanya muciya ki tukewa kada yayi laushi sosai,sannan ki juye cikin sanwar nan naki,ki juya sosai su hade,ki rufe yana yin minti biyar ki sauke.Ur soup is ready..
-
Zaki iya cinsa da semo,amala,tuwon shinkafa,tuwon masara,farar shinkafa ko da bread.
-
Note! zaki iya sanya ganye,kamar alayyafo ko ugwu
kada acika wuta,kuma a tabbatar da waken ya nuna luguf kafin a zuba..